An sanar da cewa harin da aka kai a wani barikin sojoji dake kasar Mali ya yi sanadiyar rayuwar mutane 7.
A sanarwar an bayyana cewa wadanda suka kai harin a yankin Boni da bindiga ba'a san ko su wanene ba.
A lamarin sojoji 7 sun rasa rayukansu, sai dai an yi nasarar korar maharan.