
Shugaban kasar Faure Gnassingbé, da gwamnatin kasar sun kasance a cocin Christo-Risorto da ke Hédzranawoe, a Lomé tare da Cardinal Ambongo, shugaban taron koli na Episcopal na Afirka da Madagascar wanda ya jagoranci jana’izar.
Archbishop Yves-Nicodème Barrigah,yan kasar sun sans hi kasancewa ya shugabancin kwamityn sasanta yan kasar daga 2008 zuwa 2012, kwamitin gaskiya, adalci da sulhu, wanda aka kafa don ba da haske kan tashin hankalin siyasa a Togo tsakanin 1958 da 2005.
A cikin jawabinsa, shugaban manzanni, Mgr Isaac Jogues Gaglo ya lura da gadon ruhaniya da marigayi babban Bishop, Mgr Yves-Nicodème Barrigah ya bari.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI