Shirin Kano na samar da jami'an tsaron cikin gida ya yamutsa hazo

Shirin Kano na samar da jami'an tsaron cikin gida ya yamutsa hazo

Tuni kudirin dokar dake son kafa rundunar, ya tsallake karatu na biyu a zauren majalisar dokin jihar don samar da rundunar.

Wannan dai na zuwa ne, yayin da jihohin arewa maso yammacin Najeriyar, ke fama da matsalolin tsaro da suka addabe su.

Jihohin Zamfara da Sokoto da Katsina da kuma Kaduna na cikin jihohin da ke fama da hare-haren 'yan bindiga, waɗanda ke garkuwa da mutane domin karbar kudin fansa.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Abubakar Abdulkadir.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)