Yan lokuta da kama shi,kungiyoyi sun shigar da bukatar ganin an bayar da belinsa,bukatar da hukumomin sojin kasar suka yi watsi da ita.
Da sanar da matakin hukumomin sojojin kasar ta Mali dubban yan kasar makusantan sa ne suka yi tir ci gaba da tsare Youssouf Diawara ba bisa ka'ida ba.
Imam Mahmoud Dicko. © REUTERS Matthieu RosierA ranar 5 ga watan Satumba,lokacin sauraren karar sa Youssouf Diawara ya bayyana an daure da wasu mutane daban da aka kama a lokacin .
An bayyana Youssouf Diawara a matsayin dan tsohon minista, abin kunya ga wannan dan tsohon minista, jikan abokin siyasar shugaban kasa na farko Modibo Keïta.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI