Matakin ya shafi galibi kananan majami'un Pentikostal da wasu masallatai - da akasari ke ƙogo ko bakin rafi.
A cewar ministan kananan hukumomin Rwanda Jean Claude Musabymanana hakan wani mataki ne na kare lafiyar al'umma amma ba hanasu addini ba.
Wannan dai shi ne babban mataki na farko da hukumomin ƙasar suka ɗauka tun bayan samar da wata doka na dai-daita wuraren ibada shekaru biyar da suka gabata.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI