Wasu rahotanni daga kasar ta Nijar na nuni cewa alkaluma da ake da su na bayyana cewa yawan masu amfani da intanet a halin yanzu ya kai kashi 32 cikin ɗari, alkaluma da Hukumar sa ido kan harakokin sadarwa na (ARCEP).
Seydu Garba daya daga cikin masu lura da lamuran da suka jibanci zamantakewa,Hulda da jama’a a kasar ta Nijar ya na mai cewa.
Ku latsa alamar sauti domin jin karin bayani....
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI