Sai dai tun ranar 13 ga watan Janairu, shugaban Nijar ɗin ya saka hannu akan wata doka dake tilasama duk mai son shiga kasar sai ya mallaki cikakkun takardu, matakin da ya raunana harakokin shige da fice ba tare da shamaki ba, da aka dade ana yi tsakanin wadannan kasashen.
Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Nura Ado Suleiman.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI