Ranar Asabar da ta gabata, ƙungiyar EU ta kira jakadan nata daga Nijar bayan da sojojin dake mulki suka zarge shi raba Euro miliyan 1 da dubu 300 ga ƙungiyoyin farar hula don tallafa wa waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa, ba tare da ya samu izinin aiwatar da matakin ba.
Abdoul Nassir Saidou mamba a ɗaya daga cikin ƙungiyoyin farar hula dake Jamhuriyar ta Nijar yayi mana tsokaci kan lamarin.
Ku latsa alamar sauti domin jin karin bayani....
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI