Nijar da Aljeriya sun amince da karfafa hulda tsaro da cinikayya a tsakanin su

Nijar da Aljeriya sun amince da karfafa hulda tsaro da cinikayya a tsakanin su

Ziyarar, wadda ke zuwa ƙasa da mako guda bayan makamanciyar ta da Ministan makamashin Aljeriya Mohamed Arkab ya kai Yamai babban birnin ƙasar, nada manufar ƙarfafa hulɗar cinikayya da tsaro da kuma tattalin arziki a tsakanin kasashen biyu makwabtan juna.

A lokacin ziyarar jami’an Algeriya zuwa Nijar bangarorin biyu sun amince kamfanin Sonatrach na Aljeriya zai koma aikin hako mai, da kuma binciken ma'adinan iskar gas a arewacin Nijar.

Kuna  iya latsa alamar sauti domin sauraron karin bayani da Dakta Abdurahamane Diccko masani kan alaƙar kasa da kasa ya yi dangane da wanan sabuwar alaƙar......

 

ou

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)