Ɗan takarar NPP, mataimakin shugaban ƙasa na yanzu Dr. Mahmoud Bawumiah yana gangamin samarwa ƙasar tsarin daidaita aiki da amfani da internet waton digitalization , yayin da tsohon shugaban ƙasa kuma ɗan takarar jam’iyyar NDC John Mahama ke gangamin samar wa kasar tatalin arzikin sa'o'i 24 wato, 24 hour economy.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton wakilinmu daga Accra,Sham-un Bako
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI