Mali,Burkina da Nijar sun cimma yarjejeniya da hukumar kula da sararin samaniya ta Rasha

Mali,Burkina da Nijar sun cimma yarjejeniya da hukumar kula da sararin samaniya ta Rasha

Rahotanni daga kasar ta Mali na bayyana cewa bayan harin ba-zata da aka kai a filin tashi da saukar jiragen sama na Bamako,shugaban kasar ya tabbatar da cewa ya zama wajibi kasar ta dau matakan da suka dace na kare kai da duk wani sabon hari daga yan ta’adda.

Shugabanin kasashen Nijar,Mali da Burkina Faso Shugabanin kasashen Nijar,Mali da Burkina Faso REUTERS - Mahamadou Hamidou

A cikin wata sanarwa da hukumomin sojan Mali suka fitar, sun nuna cewa taron da aka yi a ranar Litinin 23 ga watan Satumba, ya ba da damar " gudanar da cikakken bincike kan shirye-shiryen tsaro, sake duba barazanar a bangaren da ya shafi tsaro.

 Matakin da kasashen suka da una daga cikin hanyoyin da za su taimaka na kawo karshen matsallar tsaro da ya hadabi kasashen na Sahel ga baki daya.

Kanal Assimi Goita, Shugaban Mali. Kanal Assimi Goita, Shugaban Mali. © AP

Wani rahoto a bangaren da ya shafi tsaro a wanan yanki na nuni da yada kasashen ke  iya kokarin ganin sun kasance a dungule,banda haka za su soma amfani da dabaru inda aka bayyana cewa za su dinga amfani da jiragen sama marasa matuki masu inganci na TB2 wajen murkushe wadanan yan ta’adda.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)