
Kamar yada shugaban majalisar sojin kasar Kyaftin Ibrahim Traore ya ɗau alkawari a baya na warware wasu ɗaga cikin tarin matsalolli ɗa suka hadabi mutan kasar,wandada suka hada da samarwa yan kasar da ababen more rayuwa.
Sake komawa inuwa tsakanin Gwamnatin rikon kwariyar kasar Burkina Faso da kungiyoyin kwadago ,zai mayar da hankali ne kan matsalolin da ma’aikata ke fuskanta, musamman aiwatar da alkawurran da gwamnati ta dauka a tsakanin shekarar 2015 zuwa 2021, da kuma kokarin lallubo hanyoyin warware matsalloli da ma’aikata na kasar ke fuskanta kamar yada shugaban sashin ayyukan kungiyar kwadago, Inoussa Nana ya sanar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI