Wasu kungiyoyi koyar da sana'o'i sun fara yunkurin taimakawa matasan wurin samun abin yi da zai hanasu irin waɗannan tafiye tafiye masu cike da haɗari.
Matasa da dama kan yi balaguro zuwa wasu makwabtan kasashe domin aikin hakar zinare da nufin ciyar da iyalansu, sai dai kungiyoyi masu zaman kansu na kallon hakan a matsayin babbar barazana ga rayuwarsu.
Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Karibullah Abdulhamid Namadobi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI