Kotun koli ta kawo karshen dambarwa siyasa a majalisa wakilan Ghana

Kotun koli ta kawo karshen dambarwa siyasa a majalisa wakilan Ghana

Bayan kai ruwa rana tsakanin jam’iyya mai mulki a kasar Ghana da jam’iyya adawa bisa jagorancin majalisar kasar a karshe kotu ta baiwa jam’iya mai mulki shugabanci duk kuwa da kan kan kan da sukayi da juna na adadin mambobi 

Irbat Ibrahim mai fashin bakine kan harkokin tsaro da diflomasiyya a kasar ta gana yayi mana fashin baki game da batun.

Ku latsa alamar sauti domin jin karin bayani....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)