John Mahama ya lashe zaɓen shugaban ƙasar Ghana da aka gudanar a ƙarshen mako

John Mahama ya lashe zaɓen shugaban ƙasar Ghana da aka gudanar a ƙarshen mako

Sakamkon zaɓen na ƙarshen mako ya nuna cewa tsohon shugaban kasa John Mahama  ne ya lashe saben, kuma tuni ɗan takaran jam’iyya mai mulki, Mahamudu Bawumia ya taya shi murya, abin da ke nuni da cewa ya amince da shan  kaye.

Ku latsa alamar sauti don sauraron rahoton wakilin mu Sham-un Bako daga Accra, wanda ya duba abin da ƴan ƙasar ke cewa dangane da zaɓen.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)