Jamhuriyar Nijar na fama da karancin ma'aikatan jinya a asibitoci - Rahoto

Wannan matsala ta rashin ɗaukar likitoci aiki domin kulawa da majinyata, lamarin ya sa yawancinsu shiga aikin sa kai cikin asibitoci don kara gogewa ko kuma fatan samun dauka don zama ma’aikacin gwamnati na dindindin.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Nasiru Sani.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)