Tsoro da fargaba sun mamaye yankin Kaloum wanda ya sa ma'aikatun, bankuna, tashar jiragen ruwa masu cin gashin kansu da kasuwanni sun kasance babu kowa cikin 'yan mintuna. Sojojin na musamman sun mamaye fadar shugaban kasa da aka sani da fadar Mohamed V.
Yadda gobara ta tashi bayan fashewar wani abu a tashar da ake adana man fetur da ke tsakiyar Conakry, babban birnin kasar Guinea. © FRANCE 24An rufe dukkan titunan da ke zuwa wannan wuri ga masu zirga-zirgar ababen hawa da masu tafiya a kafa.
Hakan dai ya janyo cunkoson ababen hawa.
Shugaban kasar Guinee Bassirou Diomaye FAYE, da Mamadi DOUMBOUYA © Présidence de la République du SénégalA maraice, a cikin sanarwar manema labarai, fadar shugaban kasar ta yi magana game da "jita-jita game da harbe-harbe".
A shekarar 2021, an yi ta harbe-harbe a unguwar da fadar shugaban kasar ta ke wato Kaloum gabanin juyin mulkin da ya hambarar da shugaba Alpha Condé tare da dora gwamnatin mulkin soja karkashin jagorancin Janar Mamadi Doumbouya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI