Daga cikin haramtattun kayayyakin da aka bayyana akwai buhunan shinkafa, fatun Jakai, da na Pangolin.
Mataimakin Kwatrolan ya ƙara da cewar sun kama masu laifi dama, sai dai biyu ke hannunsu, yayin da suka miƙa sauran ga hukumomin tsaron da suke aiki tare na NDLEA da Imagirashon.
Ku latsa alamar sauti domin jin cikakken rahoton Nura Ado Suleimane....
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI