Manoma kimanin dubu uku ne za su amfana da wanan tallafi na taki, inda kowannen su zai samu buhu hudu a kan farashin jaka biyar na kuɗin cfa.
Manoman wannan yanki sun samu taki a cikin farashi mai sauƙi ne a daidai lokacin da su ke matukar buƙata, duba da yadda su ka yunƙuro da zummar yaƙar yunwa.
Ku latsa alamar sauti domin jin cikakken rahoton Micheal Kuduson akai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI