Kungiyar kare hakkin bil adama Human Rights Watch ta ce matakin na nuni karara yadda gwamnatin ke take 'yancin jama'a da masu na walwala da fadin albarkacin baki.
Ku latsa alamar sauti domin jin karin bayani daga Illaria Allgrozzi mai bincike a kungiyar HRW shiyyar Afirka....
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI