Gwamnantin Ghana ta rage sama da Cedi dubu 10 a kuɗin aikin Hajjin bana

Gwamnantin Ghana ta rage sama da Cedi dubu 10 a kuɗin aikin Hajjin bana

Shugaban kwamitin da Mahama ya kafa kan aikin hajji Alhaji Collins Dauda, ​​ya ce gwamnati ta ɗauki matakin ne don sauƙaƙa wa maniyata wajen biyan kuɗin aikin hajji.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikekken rahoton Sham-un Bako..........

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)