Bayanai da muka tattaro daga wadannan ƙananan hukumomi na nuni da cewa sama da iyalai dubu 9 ne suka rasa gidajensu.
Alhaji Umar Mustapha Dagacin Gantsa ta ƙaramar hukumar Buji, ya ce sama da konaki 1700 ambaliayar ta tafi sau,tare da tashin wasu unguwanni kasancewar ruwan ya mamayesu.
Gonakin shinkafa, Wake,marasa, da Dawa ambaliyar ta shafa, sai dai ko a karamar hukumar Auyo ta jihar Jigawan gonakin shika da dama ruwan ya mamaya.
Shugaban kungiyar wayar da kan al'ummar game da harkokin siyasa ta ƙaramar hukumar Auyo Malam Adamu Ismael, ya ce ba bu shakka al'ummar ƙaramar hukumar Auyo da kewaye suna cikin halin ni 'yasu sakamakon wannan ambaliyar ruwan saman.
Adamu Ismael ya kara da fadin sun samu rahoton yadda manoman shinka sukayi asara mai tarin yawa baya da faduwar gidaje,wanda idan mahukunta basu kawo dauki da gaggawa ba mutane zasu kara shiga halin ni ‘yasu.
Rahotan da hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Jigawan ta fitar ta nuna cewa sama da mutum 16 ne suka rasa rayukansu, yayin da kusan gidaje dubu 5 suka ruguje sakamakon ambaliyar ruwan saman.
Sama da gonaki 1700 ambaliyar ruwa ta lashe a karamar hukumar Buji ta jihar Jigawa
Ambaliyar ruwan sama na ci gaba da mamayar sassan jihar Jigawan dake arewacin Najeriya sakamakon ruwan da ake ta yi ba kaukautawa, ta shafi ƙananan hukumomin Kiyawa, da Buji da Taura, sai Auyo da Gwaram da kuma Birnin Kudu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI