Ghana, Togo da Benin sun amince da tsarin kiran waya free roaming

Ghana, Togo da Benin sun amince da tsarin kiran waya free roaming

Tsarin  wani bangare ne  na shirin ƙungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen yammacin Afirka ECOWAS na sauƙaƙa hada-hada tsakanin ƙasashen yankin.

Mataimakin ministan sadarwar zamani na ƙasar Ghana Charles Acheampong,  da ya sanar da sabon matakin ya ce zai taimakawa mazauna ƙasashen amfani da layi ɗaya ko da kuwa suna ketare.

Shikh Ridwan Ƙudi Ba Wasa ba, mai gidan Radiyo kuma ɗan kasuwa a Komassi ya yi mana tsokaci

Ku latsa alamar sauti domin jin karin bayani.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)