
Ma’aikatan gidan yarin sun ce sun mutu ne daya bayan daya tsakanin tsakiyar watan Agusta zuwa karshen watan Satumba, in ji hukumar gidan yarin a wannan makon.
Yayin da gidajen yarin kasar ke fuskantar cunkoso da kuma karancin kayan aiki, wannan bala'in kuma ya sanya ayar tambaya game da matakan da hukumomin kasar suka dau da kuma yin alkawarin a shekarar 2019 na "yantar da" fursunoni da dama daga gidajen yarin.
Babban darektan hukumar gidan yarin kasar Arsène Ralisaona yayin amsa wasu daga cikin tambayoyin manema labarai ya na mai jadada cewa ,mutanen da suka mutu na fama da karancin abinci mai gina jiki tun kafin a kama su.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI