Matakin ya biyo bayan koken al’ummar kasar ta Nijar ne waɗanda ambaliyar ruwan bana ta rusawa dubban gidajen laka, lamarin da ya sa jama’a kira ga gwamnatin ta sauƙaƙa musu samun simintin.
Ku latsa alamar sauti domin sauraron cikakken rahoto akai.......
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI