
To sai dai ministan tsaron Cote d’Ivoire Téné Birahima Ouattara, ya shaida wa Radio France Internationale cewa, ko bayan rufe wannan sansani, za a ci gaba da alaƙar soji tsakanin ƙasashen biyu.
Ku latsa alamar sauti don jin cikakken bayaninsa...............
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI
News Source: RFI (rfi.fr)