A yayin zaman taron na jiya Lahadi, ya amince da tsawaita wa'adin da aka dibarwa ƙasashen 3 waɗanda bisa ƙa'ida wa'aɗin ficewarsu zai cika a watan Janairun shekara mai zuwa.
Ku latsa alamar sauti don sauraron rahoton wakilinmu na Abuja Muhammad Sani Abubakar.......
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI