Rahotanni na cewa harkokin na neman tsayawa cik a Maputo babban birnin Mozambique inda rikicin ya tilasta rufe wasu kasuwanni da bankuna a ranar Juma'a.
Ƙasar Mozambique dai ta kwashe kimanin watanni biyu cikin zanga-zanga da tarzoma tun bayan da hukumar zaɓen ƙasar ta ayyana jam'iyyar Frelimo mai mulki a matsayin wadda za ta ci gaba da rike madafun iko bayan da ɗan takararta ya lashe zaɓen shugaban ƙasa.
Frelimo ta musanta zargin da 'ƴan adawa ke yi na magudin zaɓe.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI