Cutar Malaria na barazana ga rayukan miliyoyin jama'a a Afrika

Cutar Malaria na barazana ga rayukan miliyoyin jama'a a Afrika

Masani kiwon lafiya a jamhuriyar Nijar, sun gudanar da taro a Damagaram domin duba wannan matsala.

Latsa alamar sauti domin sauraren rahoton Hauwa Halliru Gwangwazo...

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)