
Ma’aikatar lafiyar ƙasar tabbatar da adadin waɗanda suka kamu da cutar sun kai mutane dubu 3,147, kuma kusan sama da rabin adadin an same sune a babban birnin ƙasar Luanda.
A yayin da aka samu akalla mutane 48 da suka mutu a birnin na Luanda, 43 kuma a Bengo wani yanki dake da makoftaka da babban birnin na Luanda.
Cutar ta kwalara dai cuta ce dai dake hargitsa ciki wanda jefa mutum cikin mawuyacin hali ta hanyar tasirin kwayyin cuta ta bacteriya wadda ke sanya mutum mummunar gudawa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI