Batun samar da ilimi kyauta ya mamaye yakin neman zaben Ghana

Batun samar da ilimi kyauta ya mamaye yakin neman zaben Ghana

A shekarar 1961 aka aiwatar da dokar samar da ilimi kyauta a matakin firamare, sai dai kuma an gudanar da sauye-sauye a shekarun 1980, ciki har da sake fasalin ilimin firamare da sakandare.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Abdallah Sham'un-Bako

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)