Babu batun dawowa cikin ECOWAS-AES

Babu batun dawowa cikin ECOWAS-AES

Kasashen sun bayyana hakan ne yayin wani taro da ministocin harakokin wajen hadakar suka gudanar a birnin yamai na Jamhuriya Nijar a rana juma’a da ta gabata domin lalubo hanyoyin sahale wa al’umominsu  zirga zirga da dukiyoyinsu a fadin yankin.

Bugu da kari, ministocin sun bayyana anniyarsu na kafa wani kwamitin kwararru da zai yi nazari kan shata hanyoyin ficewarsu ba tareda anyi wa al’umominsu lahani ba.

Wanan dai na zuwa a daidai lokacin da ‘yan majalisa ECOWAS suka amince da a kara wa’adi ga kasashen da zummar shawo kansu su janye kudirinsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)