Ƙasashe biyu cikin uku na ƙungiyar AES sun miƙa buƙatar tattaunawa da ECOWAS

Ƙasashe biyu cikin uku na ƙungiyar AES sun miƙa buƙatar tattaunawa da ECOWAS

Dakta Touray ya bayyana haka ne a Abuja, yayin ƙarin bayani ga manema labarai, kan matakin Mali, Burkina Faso da Nijar na ficewa daga ECOWAS.

Ya bayyana haka a jiya yayin taron da ƙungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen Afrika ta ECOWAS ta yi, inda ta tabbatar da ficewar ƙasashen Nijar da Mali da Burkina Faso daga cikinta  a hukumance, dukda sai ƙungiyar ta bayyana ƙarin damar komawa cikinta nan da watanni 6 ga ƙasashen.

Ku latsa alamar sauti da ke sama domin sauraran jawabin hugaban hukumar gudanarwar Ƙungiyar ta ECOWAS Dr. Omar Touray................

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)