Ɗan takarar jam'iya mai mulki a Ghana ya rungumi ƙaddarar faɗuwa a zaben shugaban ƙasar

Ɗan takarar jam'iya mai mulki a Ghana ya rungumi ƙaddarar faɗuwa a zaben shugaban ƙasar

Bawumiya ya bayyana cewa “al’umar Ghana sun bayyana abin dake zuciyarsu bisa sauyi da suke buketa don haka na yi mubayi’a” ya bayyana wannan matsayar ta sa ce a wani taron jawabi da ya yi ga manema labaru.

Sa’adda John Mahama a shafinsa na X ya amsa tayar murnar da Bawumiya yai masa nan take.

Sannan Mataimakin shugaban kasar ya ce tabbas Mahama ya lashe zaben shugaban kasar, haka kuma jam'iyyar adawa ta NDC ta lashe zaben majalisar dokokin da aka kaɗa, kamar yadda jam'iyyar NPP mai mulki ta kasance a zaɓen.

Bawumia ya kokarta wajen nesanta kansa da suka kan yadda gwamnati ke tafiyar da matsalar tattalin arzikin Ghana da tsadar rayuwa, lamarin da ya zama ruwan dare dama duniya a harkokin yaƙin neman zaɓen ƙasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)