Abdelmadjid Tebboune, mai shekaru 78 da ke neman wa'adin mulki na biyu - ya samu karɓuwa tsakanin al'ummar ƙasar, lamarin da ke ƙara ba shi ƙwarin gwiwwa a zaɓen.
Sai dai ya na fuskantar hamayya daga Abdelaali Hassani mai matsakaicin ra'ayi, mai shekaru 57 da kuma ɗan takarar jami'iyyar gurguzu, Youcef Aouchiche mai shekaru 41.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI