'Yan sanda 3 sun rasa rayukansu sakamakon hari da bindiga da aka kai a gaban ginin ofishin jakadancin Faransa da ke Tanzaniya.
Labaran da jaridun kasar suka fitar sun cewa, an kashe wanda ya kai harin nan take.
'Yan sanda 3 da ke yin aikin tabbatar da tsaro a wajen sun mutu, wasu mutane 6 suka sun jikkata.
Ba bayyana suna ko bayanan mutumin da ya kai harin a gaban ofishin jakaancin Faransa a Darussalam ba.