A wata hira da aka yi da ministan harkokin wajen a gidan talabijin na kasar, ya ce an yi ɓarna a ƙananan hukumomi da dama, a da'irar birnin Damagaram ne lamarin ya fi muni, inda sama da milyan 355 na kuɗin ƙasar suka salwanta, lamarin da ya harzuka masu yaki da cin hanci da rashawa da ƴan rajin kare demokaradiyya a ƙasar.
A kadan daga cikin ɓarnar da aka tafka a kananan hukumomin da ministan Janar Mohamed Tumba ya nuna, ya ce takardunsu sun iso gareshi ne inda suka nuna sama da milyan dubu ne ya salwanta.
Fallasar wannan lamari ya sanyaya gwiwar masu burin tabbatar tsarin cin gashin kan yanki, Yahaya Badamassi ya bayyana cewa.
Ku dannan alamar sauti da ke sama domin sauraron cikakken rahoto tare da Nasiru Sani..............
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI