Yanzu haka wasu yara 16 na kwance a asibiti sakamakon munanan raunuka da suka samu.
Wanda dai ba shine karon farko da ƙasar Kenya ke fuskantar makaimacin wannan bala'i ba, domin ko a shekarar 2017, gobara ta kone ɗalibai akalla 10 a wata makarantar sakandaren mata ta Moi da ke birnin Nairobi.
Haka zalika a shekarar 2001, dalibai 67 sun mutu a gundumar Machakos da ke kudu maso yammacin kasar, sakamakon gobara da ta tashi a dakin kwanan su.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI