Amurka ta tallafawa Saliyo da dala miliyan 480 don samar da wutar lantarki

Amurka ta tallafawa Saliyo da dala miliyan 480 don samar da wutar lantarki

Kashi 30 na mutanen ƙasar miliyan 4 da dubu dari 6 ne kaɗai ke samu wutar lantarki, bayaga wasu kaso 5 da ke yankunan karkara a ƙasar da ake yammacin Afrika.

A cewar wata sanarwar da asusun ya fitar, yarjejeniyar da suka cimma ta shafi bangarori uku don samar da ingantatciya kuma dauwamammiyar wutar lantarki.

A cikin watan Afrilun daya gaba ne dai ministan makamashi na Saliyo ya yi murabus daga matsayinsa, saboda matsalar rashin wutar lantarki da aka shafe makonni ana fama da ita,  da batun wasu basussuka na miliyoyin dalolin da kamfanonin samar da wutar kin ƙasar ke bi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)