Maimounatou wadda ke jawabi a wajan bude taron gaggawa na kungiyar karo na uku a birnin Lome na Jamhuriya Togo a jiya talata, ta jaddada muhimmanci aiwatar da kasafin kudin da zummar tallafawa ayyukan magance rigingimu a Yankin
Jami’ar ta kuma kara da cewa, matsololin ambaliya,ta’addanci, tsauraran ra’ayi da batun tafiya cirani sunyi mumunan tasiri kan miliyoyin mutane a yankin.
Akalla ‘yan majalisa 115 daga kasashe 15 mambobin kungiyar ke halarta taron wanda ya karkata akalar sa kan batun shigar da mata a harakokin kudi da jagoranci a daidai lokacin da yankin ke fuskantar manyan qalubalen tsaro da na tattalin arziki.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI