Shugaban hukumar zaben kasar ta Cote D'Ivoire ya karasa da cewa hukumar na iya fuskantar kalubale yayi wannan zabe ,Shugaban ya karasa da cewa "aiki na hukumar shine na gaskiya tare da lissafta jerin hanyoyin da za a iya amfani da su don nuna cewa za a gudanar da zaben a ranar 25 ga Oktoba.
Simone Ehivet, tsofuwar mai dakin tsohon Shugaba Laurent Gbagbo, yar takara a zaben kasar © Benoît Almeras / RFIDaya daga cikin matsaloli da za a iya fuskanata,ita ce batun sake tsayawa takara na Shugaba Alassanae Outtara,matakin da wasu daga cikin yan siyasa suka ta nuna adawa a kai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI