loader-img
IQRA Radio
play
IQRA Radio
play
Adadin mutanen da ke mutuwa a hatsarin jirgin ruwa na karuwa a Najeriya - Rahoto
Amurka za ta turawa Isra'ila sojoji da kuma na'urorin kakkaɓo makamai masu linzami
Faye ya ƙaddamar da shiri mai dogon zango dan ciyar da Senegal gaba

trending

Tawagar Super Eagles Ta Dawo Najeriya Bayan Takaddamar Libya

Bayan nasarar da Najeriya ta samo a kan Libya a Juma’ar data gabata, an tsara cewa zasu sake karawa a birnin Benghazin Libya a gobe Talata, a ci gaba da gasar neman cin kofin nahiyar Afirka na 2025.

14 Oct 2024, 17:49

Tawagar Super Eagles Ta Dawo Najeriya Bayan Takaddamar Libya